A yau Lahadi an tsara Trump zai halarci bikin shimfida furanni a makabartar Arlington, kafin ya nufi wani gangami a dandalin ...
Ya zuwa safiyar Assabar, an sami shawo kan kashi 43% na harsunan wutar Palisades, wanda ya karu daga kashi 31% na ci gaban da ...
An kama Seyni Amadou, babban editan gidan talabijin na Canal 4, in ji kungiyar CAP-Medias-Niger, mai wakiltar ma'aikatan yada labarai a kasar. A ranar Juma'ar da ta gabata ma'aikatar sadarwa ta Nijar ...
Daga karshe dai Hamas ta bayar da sunayen, kuma Isira’ila ta ce za a fara tsagaita wuta da karfe 11:15 na safe.
Da yammacin ranar Asabar TikTok ya daina aiki a Amurka, kuma ya bace daga shagunan manhajojin Apple da Google, gabanin dokar ...
Majalisar zartarwar Isra’ila ta tabbatar da wata yarjejeniyar tsagaita wuta da sanyin safiyar yau Asabar a Gaza da kuma sakin ...